Advertisement

Easiest Way to Cook Yummy Baked Meatpie

Baked Meatpie.

Baked Meatpie You can have Baked Meatpie using 12 ingredients and 6 steps. Here is how you achieve it.

Ingredients of Baked Meatpie

 1. It's 2 of and half cup of flour.
 2. You need 1 tbsp of sugar.
 3. You need 1 tsp of salt.
 4. You need 1 tbsp of water and 1 egg.
 5. You need of Butter.
 6. It's of Fillings.
 7. Prepare of Mincemeat.
 8. Prepare 3 tbsp of oil.
 9. It's of Dice onion.
 10. You need of Curry.
 11. Prepare of Thyme.
 12. It's of Seasonings.

Baked Meatpie step by step

 1. Da farko zaki hada dry ingredients dinki flour, salt,sugar sai ki dauko butter dinki sai ki zuba akai kinfara making dough.
 2. Sai kiyi adding half egg zakiga ya fara hade jikinsa sai ki saka 1 tbsp na ruwa,so sai ki rufe dough din da cling paper saiki saka shi a fridge.
 3. So sai mu kuma mu hada fillings din dafarko zamu zuba oil sai musaka albasa sai mu zuba daffan minced meat sai mu zuba carrot da sauran spices da seasonings so sai mu kara ruwa 1cup sai mu rufeshi for like 2-3min sai mu zuba corn flour mu daureshi it will look like runny haka.
 4. Next sai mu dauko dough din daga fridge muyi kneeding dinshi so sai muyi cutting shape din pie din so a edges din sai muyi brushing da ragowar half egg din nan sai mu saka filling din a tsakiya sai mu hadeshi.
 5. Sai mu saka shi a baking tray idan muka gama shiryasu sai muyi egg brush.
 6. Sai ayi baking for like 15-20 minute aci dadi lafiya.

Post a Comment

0 Comments